Kamfanin Mai Na Kasa, NNPCL Ya Gana Da Jaruman Finafinan Hausa A ranar Talata Domin Yin Amfani Da Su Wajen Wayar Da Kan Jama’a Kan Illar Satar Man Fetur.