
An zabi Mace ta farko a matsayin Shugabar Shugabannin Kananan Hukuma ALGON. Chairman a jihar kano.
Zababbiyar shugabar karamar hukumar Tudun wada Hajiya Sa’adatu Salisu Yusha’u soja ta zama shugabar Shuwagabannin Kananan hukumomin Kano 44 kuma
Hon. Jamilu Ɗambatta Shugaban Karamar Hukumar Dambatta yake mata mataimaki, Kana
Hon. Hamza Maifata shugaban Karamar hukumar Bichi ya zama Sakatare.