Dan Zago Kannywood Kano MTN Najeriya NCC NNPCL Radio Garden REMASAB Streamer Radio Zeno Radio

GCMX
Live Radio
  • World
    • International Affairs
    • Politics
    • Global Economy
    • Human Rights
  • National
    • Government & Politics
    • Local News
    • Law & Order
    • Infrastructure
  • Business
    • Business Trends
    • Entrepreneurship
    • Market Updates
    • Personal Finance
  • Entertainment
    • Celebrities
    • Movies & TV
    • Events
    • Music
  • Career
    • Job Listings
    • Career Advice
    • Industry Insights
    • Professional Development
  • Culture
    • Social Issues
    • Cultural Trends
    • Diversity & Inclusion
    • History
  • Lifestyle
    • Adventure
    • Destinations
    • Fashion
    • Food & Drink
    • Home & Garden
    • Personal Development
    • Travel
      • Travel Tips
      • Hotels & Resorts
  • Education
    • Academic News
    • Study Tips
    • Scholarships & Grants
  • Sports
    • Athletics
    • Basketball
    • Esports News
    • Football
    • Game Reviews
    • Gaming Culture
    • Analysis & Commentary
    • Other Sports
  • Tech
    • Artificial Intelligence
    • Cybersecurity
    • Software & Apps
    • Startups
    • Future of Tech
    • Gadgets
    • Tech Reviews
    • Innovations
    • Tips & Guides
Uncategorized

Yan Sanda Sun Tura Ƙwararrun Jami’ai Don Kuɓutar da Ɗaliban Da Aka Sace a Benue

  • By Munzir Abba
  • August 18, 2024

Babban sifeton ‘yansandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya bayar da umarnin tura ƙarin ƙwararrun jami’an rundunar zuwa jihar Benue don taimakawa wajen kuɓutar da ɗaliban jami’ar da ‘yan bindiga suka sace a jihar.

A ranar Alhamis ne wasu ‘yan bindiga suka sace ɗaliban jami’ar Maiduguri da ta Jos, waɗanda ke kan hanyarsu ta zuwa jihar Enugu domin halartar wani taron shekara-shekara.

Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yansandan ƙasar, Muyiwa Adejobi, ya fitar ranar Lahadi, ya ce Egbetokun ya bayar da umarnin tura ƙwararrun jami’an da kayan aiki, ciki har da jirage marasa matuƙa da masu saukar ungulu da motocin sulke domin tabbatar da kuɓutar da ɗaliban.

Mista Egbetokun ya kuma yi kira ga mazauna yankin su bayar da bayanan da za su taimaka wajen kuɓutar da ɗaliban. Ya kuma jajanta wa iyalan ɗaliban tare da alƙawarta kuɓutar da su.

“Rundunar ‘yansanda na tare da iyalai da ‘yan’uwan ɗaliban a wannan lokaci na baƙin ciki da damuwa, kuma rundunarmu za ta yi duk mai yiwuwa domin kuɓutar da waɗannan ɗaliabi,” in ji sanarwar.

About Author / Munzir Abba

Previous post
SADC Ta Bukaci Dala Biliyan Biyar Don Fada Da Fari A Kudu
Next post
Putin Signs New Residency Decree

Leave a Comment Cancel reply

Your email address will not be published.

You Might Also Like

Uncategorized

Shahararren Shugaban ‘Yan Bindiga Kachalla Dan Lukuti Ya Mutu Cikin Wani Mummunan Yanayi

February 13, 2025
Uncategorized

Rikicin Ruwa Ya Hada Kafin Hausa, Jihar Jigawa

August 24, 2024
Uncategorized

N50bn da EFCC ta baiwa NELFUND ba gudumawa bace

August 17, 2024
GCMX
  • About Us
  • Contact
  • Our services
  • Privacy policy
  • Terms of Use
Copyright © 2023 gcmxradiotv.com | Made by DefendHub Enterprise
Live Radio
  • World
    • International Affairs
    • Politics
    • Global Economy
    • Human Rights
  • National
    • Government & Politics
    • Local News
    • Law & Order
    • Infrastructure
  • Business
    • Business Trends
    • Entrepreneurship
    • Market Updates
    • Personal Finance
  • Entertainment
    • Celebrities
    • Movies & TV
    • Events
    • Music
  • Career
    • Job Listings
    • Career Advice
    • Industry Insights
    • Professional Development
  • Culture
    • Social Issues
    • Cultural Trends
    • Diversity & Inclusion
    • History
  • Lifestyle
    • Adventure
    • Destinations
    • Fashion
    • Food & Drink
    • Home & Garden
    • Personal Development
    • Travel
      • Travel Tips
      • Hotels & Resorts
  • Education
    • Academic News
    • Study Tips
    • Scholarships & Grants
  • Sports
    • Athletics
    • Basketball
    • Esports News
    • Football
    • Game Reviews
    • Gaming Culture
    • Analysis & Commentary
    • Other Sports
  • Tech
    • Artificial Intelligence
    • Cybersecurity
    • Software & Apps
    • Startups
    • Future of Tech
    • Gadgets
    • Tech Reviews
    • Innovations
    • Tips & Guides

Start typing and press Enter to search