Dan Zago Kannywood Kano MTN Najeriya NCC NNPCL Radio Garden REMASAB Streamer Radio Zeno Radio

GCMX
Live Radio
  • World
    • International Affairs
    • Politics
    • Global Economy
    • Human Rights
  • National
    • Government & Politics
    • Local News
    • Law & Order
    • Infrastructure
  • Business
    • Business Trends
    • Entrepreneurship
    • Market Updates
    • Personal Finance
  • Entertainment
    • Celebrities
    • Movies & TV
    • Events
    • Music
  • Career
    • Job Listings
    • Career Advice
    • Industry Insights
    • Professional Development
  • Culture
    • Social Issues
    • Cultural Trends
    • Diversity & Inclusion
    • History
  • Lifestyle
    • Adventure
    • Destinations
    • Fashion
    • Food & Drink
    • Home & Garden
    • Personal Development
    • Travel
      • Travel Tips
      • Hotels & Resorts
  • Education
    • Academic News
    • Study Tips
    • Scholarships & Grants
  • Sports
    • Athletics
    • Basketball
    • Esports News
    • Football
    • Game Reviews
    • Gaming Culture
    • Analysis & Commentary
    • Other Sports
  • Tech
    • Artificial Intelligence
    • Cybersecurity
    • Software & Apps
    • Startups
    • Future of Tech
    • Gadgets
    • Tech Reviews
    • Innovations
    • Tips & Guides
Local News

Sarkin Gobir Killed Despite Ransom Demands

  • By Munzir Abba
  • August 21, 2024

Rahotonnin da muka samu daga jihar Sokoto a arewacin Najeriya na cewa ƴan bindigar da suka yi garkuwa da Sarkin Gobir na garin Gatawa, Alhaji Isa Bawa, sun kashe shi.

A cikin wannan makon ne sarkin aka ga sarkin a wani bidiyo yana neman gwamnatin jihar Sokoto ta biya ‘yan bindigar kuɗin fansar da suka buƙata, inda ya ce idan wa’adi ya cika ba a biya ba za su halaka shi.

Mako uku da suka wuce ne ‘yan bindigar suka yi garkuwa da sarkin a yankin Kwanar Maharba lokacin da yake kan hanyar komawa gida bayan halartar wani taro a cikin garin Sokoto.

A hirarsa da BBC, Shuaibu Gwanda Gobir, wanda shi ne magajin garin na Gobir kuma ɗaya daga cikin masu naɗin sarki, ya ce labari ya ishe su cewa masu garkuwar sun kashe sarkin ne a ranar Talata.

Labarin da na samu shi ne ‘yan bindigar sun harbe shi ne tun a jiya [Talata] bayan la’asar, kuma waɗanda suka je tattauna biyan kuɗin fansa ne suka ga gawar sarkin a kwance,” in ji shi.

Ya ƙara da cewa zuwa lokacin da aka yi magana da shi ba su karɓi gawar mai martaban ba tukunna.

Kazalika, ya ce akwai ɗan sarkin mai suna Kabiru da aka yi garkuwa da su tare, kuma abin da suka saka a gaba kenan yanzu.

Magajin garin ya ce: “A ranar Talata da safe an kira shugaban masu garkuwar har ma yana tambaya game da kuɗin fansa. Da aka nemi a yi magana da sarkin sai ya ce yana can yana jin ɗumi a gefen wuta.

“Da aka yi magana da Kabiru ya tabbatar da cewa sarki na can yana jin ɗumi, amma ya yi ta roƙon a biya kuɗin fansa domin kuɓutar da su.”

Wani ɗan sarkin na Gobir ya ce an yi wa mahaifin nasa kwanton-ɓauna ne a yankin Kwanar Maharba yayin da yake komawa gida.

“‘Ƴan bindigar sun fara harbi kan mai uwa da wabi lokacin da suka hangi motar mahaifin namu, abin da kuma ya janyo fashewar tayoyin motar da karkatar da hankalin direbansa har ta kai ya tsaya,” in ji ɗan s.arkin.

Majiyoyi daga Sabon Birni sun ce an yi garkuwa da ƙarin mutum biyar a yankin a ranar da aka sace sarkin.

About Author / Munzir Abba

Previous post
Putin Signs New Residency Decree
Next post
Ginin Babbar Gadar Wagga

Leave a Comment Cancel reply

Your email address will not be published.

You Might Also Like

Human RightsLaw & Order

Atiku Ya Yi Allah Wadai Da Harbin Masu Zanga-zanga a Najeriya

August 4, 2024
Culture & SocietyGovernment & Politics

Duba Yadda Zanga-zangar Gida Ta Wannan Iyali Na Najeriya Ke Nuna Matsalolin Ƙasa

August 4, 2024
Local News

Aminu Ado Bayero, Sarki na 15, ya bayyana dalilansa na soke bikin Hawan Sallah.

March 27, 2025
GCMX
  • About Us
  • Contact
  • Our services
  • Privacy policy
  • Terms of Use
Copyright © 2023 gcmxradiotv.com | Made by DefendHub Enterprise
Live Radio
  • World
    • International Affairs
    • Politics
    • Global Economy
    • Human Rights
  • National
    • Government & Politics
    • Local News
    • Law & Order
    • Infrastructure
  • Business
    • Business Trends
    • Entrepreneurship
    • Market Updates
    • Personal Finance
  • Entertainment
    • Celebrities
    • Movies & TV
    • Events
    • Music
  • Career
    • Job Listings
    • Career Advice
    • Industry Insights
    • Professional Development
  • Culture
    • Social Issues
    • Cultural Trends
    • Diversity & Inclusion
    • History
  • Lifestyle
    • Adventure
    • Destinations
    • Fashion
    • Food & Drink
    • Home & Garden
    • Personal Development
    • Travel
      • Travel Tips
      • Hotels & Resorts
  • Education
    • Academic News
    • Study Tips
    • Scholarships & Grants
  • Sports
    • Athletics
    • Basketball
    • Esports News
    • Football
    • Game Reviews
    • Gaming Culture
    • Analysis & Commentary
    • Other Sports
  • Tech
    • Artificial Intelligence
    • Cybersecurity
    • Software & Apps
    • Startups
    • Future of Tech
    • Gadgets
    • Tech Reviews
    • Innovations
    • Tips & Guides

Start typing and press Enter to search