A yaune aka fara bikin bajakoli a Kano, Karo na 45.

Bikin wanda aka saba yi duk shekara KACCIMA ta jihar ce ke shirya wa a babban filin bajen kolin da ke babban birnin jihar. Bugu da kari Bikin budewar ya samu halartar manyan mutane cikin harda Ministan Tsaro Mohammed Badaru Abubakar
Inda za’ayi makonni biyu a wannan baje kolin da manyan kamfanoni daga cikin da kuma wajen jihar ke halarta
