Babbar kotun Daukaka kara ta kasa dake zaman ta a nan kano (Appeal Court) tayi hukunci kan shari’ar dake tsakanin Iyalan Marigayi Alh Baballe Ila da Alh Yusuf Garba Ali da kuma Nasiru Baballe Ila.
A zaman kotun na wannan rana, kotun ta mallakawa Iyalan Marigayi Alh Baballe Ila Garejin da ake ta faman...
