Amurka ta mayarwa Najeriya dala miliyan 52. An kwato wadannan kudade daga hannun Diezani Alison-Madueke, tsohuwar jami’ar gwamnatin Najeriya.
Gwamnatin Amurka ta mayar wa Najeriya dala miliyan 52.88 da ta ce ta ƙwato daga tsohuwar ministar albarkatun man...